Labarai na Najeriya da Duniya a ranar 09/04/2025
Asalin hoton, Assimi Goita Bayanan hoto, Shugaban ƙasar Mali, Assimi Goita Hukumar Ƙungiyar cigaban ƙasashen yammacin Afirka, Ecowas, ta nuna damuwa kan rashin jituwar da ta ɓalle tsakanin ƙasar Mali…