Tinubu Ya Tafi Faransa Ziyarar Aiki
washington dc — A yau Laraba Fadar Shugaban Kasa ta sanar da tafiyar Shugaban Kasa Bola Tinubu ziyarar aiki a kasar Faransa. Ziyarar za ta kasance mutuntawa ga gayyatar da…
Kasance da haɗin kai da sabbin labarai kai tsaye: tattalin arzikin Nijar, bukukuwan gargajiya, wasanni, siyasa, da sauran su. Tushen labaran ku game da duk abin da ya shafi Nijar.”
washington dc — A yau Laraba Fadar Shugaban Kasa ta sanar da tafiyar Shugaban Kasa Bola Tinubu ziyarar aiki a kasar Faransa. Ziyarar za ta kasance mutuntawa ga gayyatar da…
Washington, DC — Muhawarar ciwo sabon bashi da Majalisar Dattawa ta amince da shi dai na kara kamari ne a daidai lokacin da ‘yan Najeriya ke ci gaba da kokawa…
WASHINGTON DC — Zababben shugaban Amurka Donald Trump ya zabi Scott Turner, tsohon dan wasan kwallo wanda ya taba rike mukami a fadar white House a lokacin shugabancin Trump na…
Abuja, Nigeria — Shugaba Tinubu ya gabatar da bukatar ciwo bashin Naira Triliyan daya da biliyan saba’in da bakwai, wanda zai kawo jimlar bashi da ke kan Najeriya zuwa Naira…
ABUJA, NIGERIA — A yayin da duniya ke karkata ga tsarin tsaftattaccen makamashi sakamakon kiraye-kirayen kwararru a fannin, gwamnatin tarayyar Najeriya ta hannun ma’aikatar Albarkatun Man Fetur tare da hadin…
Abuja, Nigeria — Masana tattalin arziki sun ce hanyoyi biyu mafiya inganci wajen tura kudi a harkar cinikayyar kasa da kasa su ne ta takardun tabbaci na LC da TCC…
Washington, DC — Najeriya ta kammala wani taro na kwanaki uku domin bikin makon ma’adinai na kasa. Mahukunta a yammacin Afirka na neman fadada zuba jari a masana’antar hakar ma’adinai…
Asalin hoton, Reuters Sir Keir Starmer ya gana da shugaba Xi Jinping a taron kasashe 20 masu ƙarfin tattalin arziki na G20, inda ya jaddada muhimmancin “dangantakar Birtaniya da China”…
Washington DC — “Raguwar darajar kudin Yuan yana nuna mummunan tsammanin duniya game da dangantakar China da Amurka, bayan nasarar da Donald Trump ya samu a baya-bayan nan, da kuma…
Washington DC — Baki daya ana daukar kudancin duniya a matsayin kasashe masu tasowa, ciki har da Rasha da kuma China. Shugaban kasar Brazil Luiz Inacio Lula da Silva, mai…