Tawagar Gwamnatin Jamus Ta Kammala Ziyarar Aikin Kwana Biyu A Nijar
AGADEZ, NIGER — Muhinman batutuwa aka tattauna tsakanin tawagar manyan jami’an gwamnatin na kasar Jamus karkashin jagorancin jakadan kasar a Nijar Dr. Schnakenberg Olivier da kuma mahukuntan jihar Agadas a…