Tinubu Ya Tafi Faransa Ziyarar Aiki
washington dc — A yau Laraba Fadar Shugaban Kasa ta sanar da tafiyar Shugaban Kasa Bola Tinubu ziyarar aiki a kasar Faransa. Ziyarar za ta kasance mutuntawa ga gayyatar da…
Babu Yadda Za’a Aiwatar Da Kasafin Kudin Najeriya Ba Tare Da Karbo Bashi Ba
Washington, DC — Muhawarar ciwo sabon bashi da Majalisar Dattawa ta amince da shi dai na kara kamari ne a daidai lokacin da ‘yan Najeriya ke ci gaba da kokawa…
Donald Trump Ya Zabi Bakar Fata Na Farko Scott Turner Da Zaiyi Aiki A Sabuwar Gwamnatin Da Zai Kafa
WASHINGTON DC — Zababben shugaban Amurka Donald Trump ya zabi Scott Turner, tsohon dan wasan kwallo wanda ya taba rike mukami a fadar white House a lokacin shugabancin Trump na…
‘Yan Najeriya Sun Bayyana Damuwa Kan Bashin Da Shugaba Tinubu Ke Shirin Ciwowa
Abuja, Nigeria — Shugaba Tinubu ya gabatar da bukatar ciwo bashin Naira Triliyan daya da biliyan saba’in da bakwai, wanda zai kawo jimlar bashi da ke kan Najeriya zuwa Naira…
Taron Makamashin Hydrocarbon Zai Baiwa Najeriya Damar Samun Karin Kudadden Shiga
ABUJA, NIGERIA — A yayin da duniya ke karkata ga tsarin tsaftattaccen makamashi sakamakon kiraye-kirayen kwararru a fannin, gwamnatin tarayyar Najeriya ta hannun ma’aikatar Albarkatun Man Fetur tare da hadin…
Hanyoyi Biyu Mafiya Inganci Na Tura Takardun Kudi
Abuja, Nigeria — Masana tattalin arziki sun ce hanyoyi biyu mafiya inganci wajen tura kudi a harkar cinikayyar kasa da kasa su ne ta takardun tabbaci na LC da TCC…
An Kammala Bukin Makon Hakar Ma’adinai Ta Najeriya
Washington, DC — Najeriya ta kammala wani taro na kwanaki uku domin bikin makon ma’adinai na kasa. Mahukunta a yammacin Afirka na neman fadada zuba jari a masana’antar hakar ma’adinai…
Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya – Litinin 18/11/2024
Asalin hoton, Reuters Sir Keir Starmer ya gana da shugaba Xi Jinping a taron kasashe 20 masu ƙarfin tattalin arziki na G20, inda ya jaddada muhimmancin “dangantakar Birtaniya da China”…
Darajar Kudin China ‘Yuan’ Na Faduwa Tun Zaben Trump A Amurka
Washington DC — “Raguwar darajar kudin Yuan yana nuna mummunan tsammanin duniya game da dangantakar China da Amurka, bayan nasarar da Donald Trump ya samu a baya-bayan nan, da kuma…
An Kawo Karshen Taron G20 Da Tattauna Batutuwan Kasashen Kudancin Duniya
Washington DC — Baki daya ana daukar kudancin duniya a matsayin kasashe masu tasowa, ciki har da Rasha da kuma China. Shugaban kasar Brazil Luiz Inacio Lula da Silva, mai…