Manchester United Ta Kori Erik Ten Haag
cc Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta kori kocinta Erik ten Hag sakamakon rashin nuna bajinta da kungiyar ta yi a kakar wasa ta bana, in ji kungiyar ta…
Kasance da haɗin kai da sabbin labarai kai tsaye: tattalin arzikin Nijar, bukukuwan gargajiya, wasanni, siyasa, da sauran su. Tushen labaran ku game da duk abin da ya shafi Nijar.”
cc Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta kori kocinta Erik ten Hag sakamakon rashin nuna bajinta da kungiyar ta yi a kakar wasa ta bana, in ji kungiyar ta…
A ranar 23 ga watan Oktoba, an fitar da sanarwar karshe daga taron BRICS da aka gudanar a Kazan. Duk da haka, wannan ba ta gamsar da burin Kremlin ba.…
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Hama Amadou kenan lokacin da yake kakakin majalisa a 2013 24 Oktoba 2024, 08:38 GMT Wanda aka sabunta Sa’o’i 4 da suka wuce Tsohon…
Washington — Majalisar Wakilain Najeriya ta umarci kwamitinta kan harkokin wutar lantarki da ya binciki yawan matsalar katsewar tushen wutar lantarki na kasa sannan ya gabatar da rahoto cikin makonni…
washington dc — Ya kuma sauyawa 10 wurin aiki sannan ya mika sunayen sabbin ministoci 7 din da zai nada ga Majalisar Dattawa domin tantancewa da tabbatarwa. Shugaban kasar ya…
Washington DC — Jita-jita game da mutuwar shugaban kasar Paul Biya mai shekaru 91 da haifuwa, ta kaure bayan ya bace a idon jama’a sama da wata guda bayan wata…
Abuja, Najeriya — Wasu ‘yan kasuwar jamhuriyar Nijar a Najeriya na kokawa da yadda tsadar canja Naira zuwa CFA ke gurgunta harkokin kasuwancinsu. A yanzu haka dai CFA daya a…
WASHINGTON DC — Wakilin Amurka na musamman Amos Hochstein ya isa birnin Beruit a ranar Litinin don tattaunawa da nufin samar da mafita kan rikicin da ke kan iyakar Isira’ila…
KAI TSAYE, Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya 21/10/2024
WASHINGTON DC — A ranar Juma’a shugaba Nicolas Maduro na Venezuela ya nada wani na hannun daman shi cikin majalisar zartaswa, wanda shugaban Amurka Joe Biden yayiwa afuwa a bara,…