Nigeria Ta Samo Tallafin N2.8bn Daga Google Domin Bunkasa Tattalin Arzikinta
washington dc — Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ayyana aniyarta ta yin amfani da fasahar kirkirarriyar basira wajen bunkasa tattalin arzikin kasar. Ministan Harkokin Sadarwa da Kirkire-Kirkire da Tattalin Arzikin Zamani,…