Manchester United Ta Kori Erik Ten Haag
cc Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta kori kocinta Erik ten Hag sakamakon rashin nuna bajinta da kungiyar ta yi a kakar wasa ta bana, in ji kungiyar ta…
Nazarin Taron BRICS daga hangen Nijar: Mahimmin Lamari
A ranar 23 ga watan Oktoba, an fitar da sanarwar karshe daga taron BRICS da aka gudanar a Kazan. Duk da haka, wannan ba ta gamsar da burin Kremlin ba.…
Tsohon firaministan Nijar Hama Amadou ya rasu
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Hama Amadou kenan lokacin da yake kakakin majalisa a 2013 24 Oktoba 2024, 08:38 GMT Wanda aka sabunta Sa’o’i 4 da suka wuce Tsohon…
Majalisar Wakilan Najeriya Za Ta Yi Bincike Kan Matsalar Katsewar Wutar Lantarki
Washington — Majalisar Wakilain Najeriya ta umarci kwamitinta kan harkokin wutar lantarki da ya binciki yawan matsalar katsewar tushen wutar lantarki na kasa sannan ya gabatar da rahoto cikin makonni…
Tinubu Ya Sallami Ministoci 5, Ya Nada Sabbi 7
washington dc — Ya kuma sauyawa 10 wurin aiki sannan ya mika sunayen sabbin ministoci 7 din da zai nada ga Majalisar Dattawa domin tantancewa da tabbatarwa. Shugaban kasar ya…
Komawar Shugaba Paul Biya Kamaru Bayan Bacewa Daga Idon Jama’a
Washington DC — Jita-jita game da mutuwar shugaban kasar Paul Biya mai shekaru 91 da haifuwa, ta kaure bayan ya bace a idon jama’a sama da wata guda bayan wata…
Canjin Naira Zuwa CFA Na Gurgunta Jarinmu
Abuja, Najeriya — Wasu ‘yan kasuwar jamhuriyar Nijar a Najeriya na kokawa da yadda tsadar canja Naira zuwa CFA ke gurgunta harkokin kasuwancinsu. A yanzu haka dai CFA daya a…
Amurka Na Ci gaba Da Kokarin Ganin An Kawo Karshen Yakin Da Ake Yi A Gaza, Lebanon
WASHINGTON DC — Wakilin Amurka na musamman Amos Hochstein ya isa birnin Beruit a ranar Litinin don tattaunawa da nufin samar da mafita kan rikicin da ke kan iyakar Isira’ila…
KAI TSAYE, Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya 21/10/2024
KAI TSAYE, Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya 21/10/2024
Shugaba Nicolas Maduro Na Venezuela Ya Nada Alex Saab A Majalisar Ministocin Shi
WASHINGTON DC — A ranar Juma’a shugaba Nicolas Maduro na Venezuela ya nada wani na hannun daman shi cikin majalisar zartaswa, wanda shugaban Amurka Joe Biden yayiwa afuwa a bara,…